Abriged version


(d) INTERNATIONAL CONFERENCE



Yüklə 340,74 Kb.
səhifə4/4
tarix27.12.2018
ölçüsü340,74 Kb.
#86739
1   2   3   4

21(d) INTERNATIONAL CONFERENCE

  1. Kimiyyar Hisabi a Na}alin Malamai. Paper Presented at International Conference of Hausa Language. Literature and Culture, Organised by Centre for the Studies of Nigerian Languages, B.U.K. 1995.



  1. [ANKORE Sourcerar’s Appentice in Sokoto. A Paper Presented at West-African seminar Department of Anthropology, University College London, 1997.



  1. Makamin Takadarun Sautukan Hausa. Paper Given at Hausa Department. Department of African Studies (Hausa) School of Oriental & African studies (SOAS) University of London, 1997.

  2. Hausanization of Arabic Sounds. A Paper Presented at International Conference of African Language, Eriteria, 2002.



  1. Sakkwato Medicinal Literature In The 19th Century, Paper Presented at International Conference On The Sokoto Caliphate And Its Legacies 1804 – 2004 at Shehu ‘Yar’aduwa Centre No 1 Memorial Drive Abuja, from 14th to 16th June, 2004.



  1. Hisab Technicalities In Poetic Divices: The Arithemetics of Mirath In Wa}ar Mawuyatan Matsaloli Na Rabon Gado”. Paper Presented at International Seminar Organised By National Association Of Arabic And Islamic Studies Teachers of Nigeria Held at Usmanu Danfodiyo University, Sokoto August, 2004.



  1. HOTON BUZU CIKIN ADABIN HAUSA: Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na {asashe kan Adabi da Harshe da Ilmin Harsuna Ha]in Gwuiwa tsakanin Jami’ar Usmanu Danfodiyo Sakkwato da Jami’ar Abdou Moumini Yamai, Nijar Larba 31 ga Mayu, zuwa 2 ga Yuni 2006, Sashen Harsunan Turai na Zamani, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.




  1. LANGUAGE COMMUNICATION AND SOCIAL INTEGRATION IN SUB-SAHARAN AFRICA: (Arabic Hausa, Fulfulde, Swahili, Kaanuri Yoruba, English and French in Facus) Being a Text of a Paper Presented at International Conference on Muslim Youth in Sub-saharan Africa, Organinised by National Council For Muslim Youth Organisation (NOCOMYO), in Collaboration with the Office of the Special Adviser to the Governor of Kano State on Youth Development. The theme of the Conferene: Harnessing The Islamic Historical and Human Resources For The Development of Muslim Youth in Sub-Saharan Africa. From 13th to 17th September, 2006.



  1. METAPHYSICAL FORECAST ON THE FOURTH REPUBLIC, 2007: (A Numerological Balance Sheet of the Presidential Aspirants). Being a Lead Paper Presented at International Conference on Africa Arts (ICAA) Organized by Faculty of Arts, Delta State University, Abraka, Nigeria.Theme: African Arts and Medicine October 11 – 14, 2006.



  1. Kundi Book Legacy in Pre-colonial Hausa. Being a Paper Presented at Two days International Conference on Preserving Nigerias’ Scholarly and Literacy Traditions and Manuscript, Arewa House, Centre for Historical Documentation and Research A.B.U. Zaria in Colloboration with the United State Embassay Abuja, March 7th -8th 2007.



  1. Religion and the Emergence of Hausa Identity: An Enquiry into the Early Traditional Religion in Hausaland. Being a Paper Presented at International Conference titled: ‘Hausa Identity: Religion and History’ Organized by AHRC and ESRC Held at University of East Anglia (Norwich), Friday 11 – Saturday, 12 July, 2008.



  1. Promotion of Health Care System in Islam: (The Sokoto Caliphate Experience). Being a Paper Presented at the 23rd FOMWAN Annual Conference 23rd August 2008. At FOMWAN National Secreteriat NO. 12 A.B. Bkukinan Street, Opposite Chisco Transport Ltd Utako, Abuja.



  1. Ajami Heritage: (Its Role and Relevance in the Preservation and Conservation of Hausa Literary Art and Culture). Being a Paper Presented at the International Conference on Exploring Nigeria’s Arabic/ajami Manuscripts Resources for the Development of Knowlegde, Organized by Arewa House, Kaduna on 7th – 8th May, 2009.



  1. Death in Hausa Folkloric Perspectives: Being a Paper Presented at International Conference on Folklore National Integration and Development, in honour of Professor (Ambassador) [andatti Abdul}adir, OFR, organized by Bayero University, Kano, 2nd – 5th April 2013.



  1. Hutawa Ka Alewa Man Gya]a Ka Tuyar {osai: Barazanar Yanayi da Kutsowar Lokaci Ga Al’umma): Takardar da aka gabatar a matsayin jagora a taron }asa da }asa mai taken: “Ta~ar~arewar Al’adun Hausawa A Yau”, }ar}ashin kulawar Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, jami’ar Umaru Musa ’Yar’adua, Katsina, da Hukumar Kulawa da Tarihi da Al’adu ta Jihar Katsina, ranar Talata 25 -26, Yuni 2013, a babban [akin Taron Tsangayar fasaha, Jami’ar Umaru Musa ’Yar’adua, Katsina.



  1. Hausa Cikin Hausa: Mu}alar da gabatar a taron }asa da }asa domin karrama marigayi Farfesa Muhammadu Hambali Jinju, mai taken: “The Challenges of Teaching African Languages”, da }ungiyar Des Auteurs Nigériens en Langues Nationales (ASAUNIL) Niger Republic da Nigerian Indegenous Languages Writers Association (NILWA) suka shirya a ranar 19 – 21 ga Fabrairu 2014, a Fadar Emir Sultan, Niamey, Jamhuriyar Nijar, ha]e da bukin ranar International Mother Language Day (IMLD) da UNESCO ta shirya.



  1. Barazanar Zamani da Mutuwa Ga Harshen Hausa: Mu}alar da gabatar a taron }asa da }asa domin karrama marigayi Farfesa Muhammadu Hambali Jinju, mai taken: “The Challenges of Teaching African Languages”, da }ungiyar Des Auteurs Nigériens en Langues Nationales (ASAUNIL) Niger Republic da Nigerian Indegenous Languages Writers Association (NILWA) suka shirya a ranar 19 – 21 ga Fabrairu 2014, a Fadar Emir Sultan, Niamey, Jamhuriyar Nijar, ha]e da bukin ranar International Mother Language Day (IMLD) da UNESCO ta shirya.



  1. Ta’aziyyar Muhammadu Hambali Jinju: Wa}ar da aka gabatar a taron }asa da }asa domin karrama marigayi Farfesa Muhammadu Hambali Jinju, mai taken: “The Challenges of Teaching African Languages”, da }ungiyar Des Auteurs Nigériens en Langues Nationales (ASAUNIL) Niger Republic da Nigerian Indegenous Languages Writers Association (NILWA) suka shirya a ranar 19 – 21 ga Fabrairu 2014, a Fadar Emir Sultan, Niamey, Jamhuriyar Nijar, ha]e da bukin ranar International Mother Language Day (IMLD) da UNESCO ta shirya.

xix The Place of Climate in Hausa Tradi-medical Tradition: A paper presented at the Scientific Session of the International Conference, Possible Impacts of Climate Change on Africa in the Institute of African Research and Studies,

Cairo University, Egypt, 18-20 May, 2014

xx Linguistic Balanced Sheet of Kyanga: Between Endangerment Status and Extinction. Beign a paper presented at the first International Conference on Endangered Languages in Nigeria in Honaur and Memory of M.K.M Galadanci, organised by the Department of Linguistics Bayero University Kano. Theme: Endangered Languages in Nigeria: Structure, Policy and Documentation on 4th-8th August, 2014 at Bayero University Kano


xxi Matakan {yallaro Asalin Bahaushe: Ruwa na }asa sai ga wanda bai tona ba. Takardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani na }asa da }asa na farko a Jami’ar Kaduna, }ar}ashin inuwar Hausa Studies Scholars Association, kulawar Department of Nigerian Languages and Linguistics, bisa taken “The Hausa people, Language and History: Past, Presnt and Future” ranar 15-17 Dec, 2014 a Arewa Hause Kaduna.
xxii The Zarma Factor in the Kingdom of Kanta. A paper presented at the International Conference Dosso, Nijer Republic from 17th-19th Dec, 2014.
xxiii Linguistic Imperialism in Colonial Hausa: A Post-Colonial Balance Sheet. A paper presented at the International Conference on “Language and Identity in the light of current veriable” organised by Language Department, Institute of African Research and Studies Cairo University Egypt between 5th-6th April, 2015.

xxvi Agitation and Dialogue in Hausa Fulbe Encounters: Reassessing the Hausa Versions as Depicted in Hausa Orature. Paper presented at International

Conference on Fulbe Language, Literature and Culture, organized by the Centre for the Studies of Nigerian Languages and Folklore, Bayero University,

Kano, 28th-30th March, 2016.

xxv The Death that Never was in Hausa Confrontational Songs: A Study of Four Popular Songs of Four Hausa Prominent Singers. A paper presented at the International Conference on Hausa Oral Songs, Bayero University, Kano,

2016.
xxvi Ta’aziyyar Alhaji Muhammadu Gambo Mai Wa}ar |arayi. Presented at International Conference organized by Department of Nigerian Languages and Linguistics, Kaduna State University, Kaduna, 2016.


xxvii Slaves in Hausa Cultural Perspectives. An International Conference on African Slve Trade and Slavery across the Sahara, the Mediterranean, the Middle East and the Indian Ocean Force Migration, Prognant Memories and Dimension of Slave Trade in 21st Century hosted by the Department of History and Security Studies, Umaru Musa ‘Yar’adua University Katsina, 27th November, 2017.
xxviii An Overview of Hausa Traditional Medicines Practices. A Lead paper presented at International Conference on Traditonal Medicine organized by Centre for Reasearch in Nigerian Languages and Folkolore, Bayero University Kano, 2nd -4th May, 2017.
xxix Culture and Relgion Conflict Management: The Case of Nigeria and Niger Republics. Paper presented at International Conference organized by the Government of Niger Republic under the auspices of University of Tahoua named “Tahoua Sakola” held on 13th-15th December, 2017.
21.(e)PUBLIC LECTURE(S)/BOOK REVIEW/KEY NOTE ADDRESS/GUEST SPEAKER


  1. Review of the book titled: ‘The Making of a Muslim Child’ by Aminu Na-abu Dange. Being a paper presented at Sokoto Local Government Secretariat, Saturday 7th Oct; 1995.




  1. The Sickly World: Any Islamic Solution? Being a paper presented at Muslim Corpers’ Association (MCAN), Birnin Kebbi branch. 1998.




  1. Bitar Littafin “Sanin Gaibu…” by Hajiya Fatima M.I. Bungu]u. November, 1998.



  1. The Development of Education in Kebbi State, 1999 To 2004 (The Journey So Far). Paper Presented at Special Seminar Organized by ALUMNI of Bayero University, Kano Kebbi State Chapter, on Saturday, July 11 2004.




  1. Hausa A Idon Duniya ({a}a Tsara {a}a) Takardar da Aka Gabatar A Taron {ara wa Juna Sani da {ungiyar Hausa ta Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato Ta Shirya Kan Wayar da Kan Sababbin [aliban Hausa, Ranar 17 Ga Yuli , 2004.




  1. Ana Cikin Gina Ga Wutsiya: (Gudummuwar Demokura]iyya Ga Ci Gaban Addini). Tsokaci Cikin Ayyukan Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato Da Ahmad Sani Yarima Sardaunan Zamfara). Takardar da Aka Gabatar a Bukin {addamar da Littafin Sardauna ya Dawo a Sakatariyar Col J. B. Yakubu, Gusau jihar Zamfara, 2004




  1. The Place Of Culture In National Development, Paper Presented At First Convocation Ceremony Of Adamu Augi College Of Education Argungu, Kebbi State On 5th March 2005.




  1. SARAKUNA IYAYEN JAMA’A: Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Kwana Uku a kan Sanin Makamar Aiki ga Sarakuna da Shugabanni {ananan Hukumomi da Ma’aikatansu Karkashin Jagoracin Ma’aikatar kula da {ananan Hukumomin Jihar Sakkwato Daga Ranar 13 zuwa 15 ga Watan Oktoba,2005.



  1. GUDUMMUWAR KUNGIYOYIN SA KAI GA CI GABAN KARKARA: Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Kwana Uku a kan Sanin Makamar Aiki ga Sarakuna da Shugabannin {ananan Hukumomi da Ma’aikatansu {arkashin Jagorancin Ma’aikatar kula da {ananan Hukumomin Jihar Sakkwato daga Ranar 13 zuwa 15 ga Watan Oktoba, 2005.



  1. MATSAYIN HAUSA CIKIN HARSUNAN NIJERIYA: Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Musamman da Aka Tsara da Bukukuwan Makon Hausa don Karrama Marubucin Wannann Takarda a Kwalejin Ilmi ta Tarayya, Zuba, Abuja, Ranar Laraba 26 ga Watan Yuli, 2006 a [akin Taro na Kwalejin. (9:00 na safe)

  2. Alheri Dan}o ne ba ya Fa]uwa {asa Banza. Jawabin da Aka Gabatar a Bukin {addamar da Asusun Neman Taimakon Naira Miliyan Ashirin don Ha~aka Ayyukan ci Gaban Makarantar Hardar Al-}ur’ani da Ilmukkan Musulunci ta Alhaji Sidi Mamman Asarakkawa Sakkwato. Asabar 5 ga Agusta 2006.




  1. The Yauri Academic Circle. Being a Speech Delivered at the Launching of Yauri Journal of Arts and Science, Published by the Academic Union of Yauri College of Advanced and Basic Studies, Yelwa Yawuri, Monday 22nd January 2007.

  2. Makaman Tafsirin Azumin Watan Ramalana. Jawabin da aka gabatar a Matsayin Babban Ba}o mai Jawabi a Taron Horaswa na Malamai da Limamai 427 na Jama’atu Izalatil Bidiah Wa I}amatis Sunna, Reshen Jihar Sakkwato da Aka {addamar a {aramar Hukumar Mulki ta Bodinga Ranar Lahadi 17 ga Ogusta, 2008 (Hijra 1429).




  1. DA ABIN MU AKA GAN MU: (Dangantakar Sarki da Jama’arsa a Masarautarsa). Talardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Kwana Uku a kan Gudummuwar Sarakunan Gargajiya ga Aiwatar da Ayyukan Rayar da Karkara na Gwamnatin Jahar Sakkwato, a Makarantar Ilmukan Al}ur’ani ta Sarkin Musulmi Muhammadu Macci]o, Sakkwato daga 3 zuwa 5 ga Watan Maris, 2009.




  1. Ruwa na {asa Sai ga Wanda Bai Tona ba: (Ta}aitaccen Bitar Fassarar Littafin “Tafarkin Sunnah” na Ibnu Taimiyya). Wanda Cibiyar Ahlul Baiti da Sahaba ta Nijeriya ta Fassara Zuwa Hausa. Takardar da Aka Gabatar a Bukin {addamar da Littafin, Laraba, 23 ga Afrilu, 2009, a Babban [akin Taron Cibiyar Hardar Al}ur’ani ta Sarkin Musulmi Muhammadu Macci]o, Sakkwato, {arfe 10:00 na safe.




  1. Launching of 1431 A.H. Islamic Calendar: Being a Text of a Speech Delivered as a Guest Speaker at the Launching of Islamic Calendar Year 1431 AH. Organized by the Muslim Students’ Society of Nigeria, kebbi State Area Unit, Tuesday 27th Muharram 1431 A.H, (12th January, 2010 at the Conference hall of the Kebbi State Presidential Lodge, Birnin Kebbi, by 11:00 am.

  2. Virtures of Learning Al’Qur’an: Being a Text of a Speech Delivered as a Guest Speaker at the Nasrullahil Fathi Society of Nigeria (NASFAT) Sokoto, Walimat AlQur’an/Public Lecture. 2010.




  1. The Physian Under The Microscope of a Patient: Being the Text of a Paper Delivered at a Public Lecture Organized by Usmanu Danfodiyo Teaching Hospital, Sokoto, Wednesday, 17th March, 2010, by 4:30 pm.




  1. Isa Gari ba Unguwa ba: Takardar da Aka Gabatar a Bukin {addamar da Taron Ha]a kai na Jama’ar Garin Isa a Taro na {aramar Hukumar Isa, Ranar Asabar, 27-03-2010, da }arfe 10:00 na Safe.



  1. Muslim Women and Nation Building: Being a Paper Presented as a Guest Speaker at Annual Conference of Muslim Sisters Organization Birnin Kebbi Branch, at Presidential Lodge Birnin Kebbi State, on Friday, 2 July, 2010 at 9:30am.




  1. Hanya Mai Gamin Zumuntar Dole: (Kallon-kallon Bakabe da Bafulatani a Ma’aunin Adabin Hausa): Takardar da Aka Gabatar a Taron Bukukuwan Makon Hausa, Kwalejin Ilimi ta Adamu Augi Argungu, Jihar Kabi, ranar Alhamis, 8 ga Juli, 2010 da }arfe 9:30 na Safe a Harabar ~angaren Nazarin Harsuna na Kwalejin.




  1. Rubutun Ajami: Jawabin da Aka Gabatar a Taron {addamar da Littafin Nazarin Ajami Cikin Hausa Don Makarantu Manya da {anana na Muhammad Adam Bosso, a Fadar Mai Martaba Sarkin Minna, Ranar Lahadi 1st ga Ogusta, 2010 (20th Shaban, 1431 A.H) da }arfe 10:00 na Safe.




  1. Muslim Ummah and The Pursuit of Excellence: Being a Paper Presented at Public Lecture Organized by the Association of Muslim Professional Bauchi State, Bauchi, at Abubakar Tafawa Balewa University, Bauchi, Sunday 8th August, 2010 by 9:00 am.



  1. Jawabin Share Fagen {addamar da Littafin Tanbihu Ikhwaan Alaa Adwiyati Ad Diidan na Sarkin Musulmi Muhammad Bello: Jawabin da Aka Gabatar Ranar Asabar 5th ga Fabrairu, 2011, a Babban [akin taro na Jami’ar Usmanu [anfodiyo, Sakkwato na Cikin Gari da Misalin {arfe 10:00 na Safe.



  1. Gari Ya Waye Raggo na Ganin Duhu: Jawabin da Aka Gabatar a Bukin Cikar Shekara 89 da {addamar da Asusun Neman Taimako na Naira Miliyan Hamsin na Makarantar Furamre ta Sarkin Kabi Shehu, Yabo, a Matsayin Ba}o mai Jawabi }ar}ashin Shugabancin Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari Turakin Sakkwato, Ranar Asabar 26 ga Fabrairu, 2011 a Harabar Makarantar, da }arfe 10:00 na Safe.




  1. Al’adun Hausawa Jiya da Yau: Cigaba ko Lalacewa: Takardar da Aka Gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya da Kimiyyar Harshe, Tsangayar Fasaha, Jami’ar Jahar Kaduna, a Taron Bukukuwa [alibai na Makon Hausa {ar}ashin {UNGIYAR NAZARIN HAUSA a Matsayin Ba}o mai Jawabi, Ranar 28 da 29 ga Satumba, 2011.



  1. Aikin Haji Ya Wuce Wasa: (Bitar Littafin Hajjin Mace na Hajiya Maryam Tukur Tambuwal). Takardar da aka gabatar domin bitar Littafin Hajjin Mace Bayaninsa da Shawarwarinsa na Hajiya Maryam Tukur Tambuwal, Ranar Lahadi 2 ga Oktoba, 2011 (4 ga Zulkida, 1432) a babban ]akin taro na Makarantar Tunawa da Sarkin Musulmi Muhammadu Macci]o Abubakar III. A Karkashin Jagorancin Madawakin Gwandu Alhaji Idris Koko, da }arfe 10:00. na safe.



  1. Yabo Garin Moyijo: Takardar da Aka Gabatar a Bukin {addamar da Littafin ‘Dangantaka Tsakanin Masarautar Yabo da Gande da Zauro da Jama’a’ na Abubakar Ibrahim Danchika, {ar}ashin Jagorancin Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari, Turakin Sakkwato, Shugaban Nijeriya a Jamhuriya ta Biyu, Ranar Asabar, 8 ga Oktoba, 2011 a Babban [akin Taro na Late Muhammad Maccido Institute for Qur’an and General Studies, Sakkwato da }arfe 9:00 na Safe.



  1. A Daidaita Sahu: Jawabin da Aka Gabatar a Taron {ungiyar MSS na Musamman Domin taya wasu fitattun ’Yan’yanta Murnar Samun Babban Matsayi a Zamfara ranar Lahadi 9/10/2011, a Sakatariyar Jibirin Yakubu.




  1. Ambursa : Garin Na Kashe Garin Na Kama: Jawabin Bitar Littafin Ambursa Garin Maza Garin Maisaje, na Umaru Rabakaya, ranar 4 ga Disamba, 2011 a harabar Mai girma Sarkin Ambursa, }ar}ashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Gwandu Muhammadu Iliyasu Bashar (Abdullahin Gwandu, na 20).



  1. Wane ne [an Ta’adda?: Takardar da aka gabatar a matsayin babban ba}o mai jawabi a taro na musamman na ha]a]]iyar {ungiyar Musulmi MSSN, NACOMYO, FOMWAN, MSO, IMAN, WOMEN IN DA’AWA da MCAN, na Jahar Sakkwato. Ranar Litinin 14th Rabi’ul Awwal 1433 A.H. daidai da 6-2-2012 a babban ]akin taro na FOMWAN, Sakkwato }ar}ashin Jagorancin Mal. Muhammad Bello [anmalam Shugaban Jama’atul Muslimin, Sakkwato.



  1. Mai Ma]i ke Talla Mai Zuma Ido Yaka Sa Wa:Takardar da aka gabatar a taron Majalisar Matasa ta Jihar Sakkwato tare da Naalsa Media Consult, Sokoto don }addamar da wa}o}in uku na Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Ra-ra-ra da ya yi wa Mai girma Gwannan Jahar Sakkwato Alhaji Dr. Aliyu Magatakarda Wamakko, ranar Larba 22 ga Fabrairu, 2012 a dandalin Kasuwar Baje Koli a Tsohon Filin Jirgi, Sakkwato da }arfe 8:00 na yamma.



  1. Bitar Littafin Gulumbe ta Buba: Takardar da aka gabatar a taron }addamar da Littafin Gulumbe Ta Buba na Malam Yusuf Ahmad Gulumbe, ranar Juma’a 6 ga watan Afrilu, 2012, a fadar Mai Girma Uban {asar Gulumbe Alhaji Aminu Abubakar Haliru, da }arfe 4:00 na yamma.

  2. Harvesting the Benefits of the Month of Ramadan: Being a public lecture organized by the Islamic Medical association of Nigeria (IMAN), UDUTH Branch, delivered at CHS Lecture Hall UDUTH, 10th Ramadan 1433 AH (29 July 2012) 10:30 am.



  1. The Forgotten Sunnah: Being a paper presented at MSSN Jihad Week, organized by the Muslim Students’ Society of Nigeria, UDUS. Friday, 9th November, 2012.



  1. Don Me Ake Karatun Hausa?: Takarda da aka gabatar a bukukuwan makon Hausa na xaliban Hausa, Jami’ar Usmanu Xanfodiyo, Sakkwato, qarqashin kulawar Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Xanfodiyo, Sakkwato, Ranar Asabar 10-11-2012 a mazaunin Jami’a na dindindin (ETF 3) a qarqashin shugabancin Kwamishinan Yaxa Labarai Malam Nasiru Xanladi Baqo (Kogunan Sakkwato) da qarfe goma na safe.



  1. Promotable Promotion Promotes Progressive Professionalism: Being the text paper presented at the Special Fishing Festival and Paper Presentation organized in honour of Justice Faruk Hassan Bunza, in celebration of his well deserved promotion to the rank of High Court Judge, Kebbi State Judiciary, on Subday, 28th April, 2013, at the palace of District Head of Bunza Dr. Muhammad Mustapha Muhammadu Bande, 10:00 a.m.




  1. Malamai Da Mabiya: Karantarwa ko Dambartawantarwa?: Takardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani na JIBWIS, reshen Jihar Sakkwato mai taken: “The Role of Islamic Scholars in Promoting Peaceful Co-existence Among the Muslim Ummah”, a Makaranatar Hardar Al}ur’ani ta Sarkin Musulmi Muhammad Maccido Abubakar III, ranar 26 – 27 Sha’aban 1434, 5 – 6 Yuli 2013 }ar}ashin jagorancin mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji (Dr.) Muhammadu Sa’ad Abubakar III CFR, mni, da }arfe 4:00 na yamma.



  1. Bitar Littattafan Shara’a Biyu: I- Dokar Da Ta Kafa Kotun Shara’ar A Jahar Katsina. II- Dokar Hanyar Tafiyar Da Shari’un Neman Ha}}i A Kotunan Shara’ar Musulunci Na Jihar Katsina. Mai Fassara Zuwa Hausa: Hamisu Lawal Malumfashi (Al}ali). Satumba 2013.



  1. Darussan Daular Sakkwato Ga Musulman Nijeriya Na Hijira 1435 A.H: Takardar da aka gabatar a taron bukin Sabuwar Shekarar Musulunci ta 1435 A.H. Muharram, da Joint Youth Islamic Organization na reshen Jihar Zamfara suka qaddamar a J. B. Yakubu Sectariat Hall Gusau, Zamfara State ranar Litinin 4 ga Nuwamba, 2013 daidai da 1 ga Muharram, Sabuwar Shekarar Musulunci 1435 da qarfe 10:00 na safe.




  1. Muhimmancin Hijira A Kwanan Watan Musulunci: Takardar da aka gabatar a bukin }addamar da Kalandar Hijira da {ungiyar [alibai Musulmi ta Nijeriya, reshen Jahar Kabi ta shitya ranar Alhamis 16 ga Safar 1435 daidai da 19 ga Disamba, 2013 a ]akin taro na masaukin Shugaban {asa da ke Birnin Kabi da }arfe 11na rana a }ar}ashin jagorancin mai murabus Justice Usman Muhammad Argungu.



  1. Da Wasa Ake Gaya Wa Wawa Gaskiya: Bitar littafin Sabo Turken Wawa na Halima Ahmad Umar Bunza wanda aka gabatar a bukin }addamar da littafin, ranar 1 ga Janairu 2014, a babban ]akin taro na Tsangayar Sarkin Musulmi Muhammadu Maccido, Sakkwato, }ar}ashin jagorancin Ambassador Shehu Wurno da }arfe goma na safe.



  1. Shugabancinmu da Cigabanmu: A Tsarin {asarmu: Takardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani na ‘yan’uwa Musulmi }ar}ashin Jama’atul Musulimin, jagorancin Malam Muhammadu Bello [anmalam a makarantar Nana Asma’u, ranar Alhamis ta }arshen Safar, 30/2/1435 (2/1/2014) da }arfe takwas na yamma.



  1. A Gyara Yau Don Gobe: Takardar da aka gabatar a bukin yaye ]aliban karatun Islamiyya ta Aba Huraira da ke Yabo karamar Hukumar Mulkin Yabo, }ar}ashin jagorancin mai girma Sarkin Kabin Yabo Alhaji Muhammadu Maiturare Yabo a harabar Karamar Hukumar Yabo, Jahar Sakkwato, Asabar 25 ga Janairu 2014.



  1. Mahangar Al’ada Ga Masassarar Tarbiyyarmu: Takardar da aka gabatar a matsayin jagora daga Ba}o mai Jawabi a taron }ara wa juna sani na Sashen Hausa, Kwqlejin Ilimi ta Shehu Shagari, Sakkwato, }ar}ashin bukukuwan Makon Hausa na shekarar 2014, Ranar Alhamis, 17th ga Afrilu, 2014 a babban ]akin taro na Kwalejin da }arfe goma na safe (10:00 am).

xlvi Sansamin Gamji Mai Cika Bakin Akuya: Bitar Littafin Sanyinna District:

Events, Trends and Tunrning Points. An gabatar da bitar ranar Asabar 10 ga

Mayu, 2014 a makarantar GSS Sanyinna a }ar}ashin jagorancin HRH Alhaji

Sama’ila Muhammadu Mera CON Sarkin Kabin Argungu, Kantar {arni na 21
xlvii Lokacin Abu a Yi Shi: Takardar da aka gabatar a bukin }addamar da Littafin Kyakkyawar Safiya Tarihin Mai Girma Sarkin Kain Yabo Alhaji (Dr) Muhammadu Maiturare II na Malami Umar Torankawa, ranar Asabar 31 ga Mayu, 2014 a ]akin taron makarantar tunawa da Sarkin Musulmi Muhammad Macci]o, Sakkwato.
xlviii Noma: Igiya Ma]aura Kaya in an yi ba d a kai ba su Watse: Takardar da aka

gabatar a }ungiyar Manoma ta tarayya, reshen Jihar Sakkwato (AFAN) a

makarantar Ilmukan {ur’ani ta Sarkin Musulmi Muhammadu Macci]o

Abubakar III ranar Lahadi 31-5-2014 a bukin }addamar da kalandar manoma

da karrama fitattun manoma da masu agaza wa aikin noma.
xlix Addininmu da {alubalen Zamaninmu Tsakanin Da’awa da Adawa. Takardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani na shekarar 1435 (AH) 2014 da

}ungiyar Jama’atu Izaalatil Bid’ati wa I}amats-Sunnati Reshen Jahar Sakkwato

Ta tsara mai taken Zaman Lafiya a Mahangar Musulunci wanda aka gabatar a

Makarantar Hardar Al}ur’ani ta Sarkin Musulmi Muhammadu Macci]o,

Sakkwato ranar Juma’a da Asabar 15-16 Sha’aban 1435AH, 13-14/06/2014 da

}arfe 4:00 na yamma.


xlx Aiki da Hankali ya fi Aiki da Agogon Hannu. Takardar da aka gabatar a School of Languages Federal College of Education Zaria, a taron Malamai da [alibai na musamman da aka ke~e na rana ]aya na Baje Kolin Tunanin Bahaushe a ranar Alhamis 20 ga Nuwamban 2014 a harabar taro na Kwalejin.
xlx Zama Lafiya da Tsaro a Daular Musulunci ta Sakkwato: Abin Koyi ga Shugabannin Zamaninmu. Takardar da aka gabatar a taron yini ]aya da Centre for Intellectual Services on Sokoto Caliphate ta shirya na fa]akarwa a kan muhimmancin tsaro da zaman lafiya a }ar}ashin koyarwar shugabannin daular Musulunci ta Sakkwato, a ranar Asabar 31 ga Janairu, 2015 da }arfe 10:00 na safe.
xlxi Zama Lafiya ya fi Zama [an Sarki: Shirin Tunkarar Za~en 2015 a Nijeriya Takardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani kan matakan kyautata zaman lafiya a za~en da za a gabatar a shekarar 2015, wanda }ungiyar Orphans and Huffaz Educational Foundation Birnin Kabi ya shirya a }ar}ashin jagorancin Malam Nasiru Abubakar Kigo Magatakardan ma’aikatar kula da Fansho, ma’aikatun }ananan hukumomin jihar Kabi a ranar 27 ga watan Fabrairu, 2015 a Presidential Banquiet Hall da }arfe 10:00 na safe.
xlxii Labarin Zuciya a Tambayi Fuska: Sa}on Dariya ga Sasanta Tsaro a Farfajiyar Karatun Hausa. Takardar da aka gabatar a Makarantar Harsuna, Sashen Hausa Kwalejin Ilimi ta Adamu Augi Argungu a Bukukuwan Makon Hausa da aka gabatar da bukin }addamar da littafin Dariyar Darara da Malam Yakubu L. Ibrahim Bagaye ya wallafa, }ar}ashin jagorancin Mai Arewan Jantullu Alhaji Musa Maina (Uban {asar Jantullu) a ranar Alhamis 19 ga watan Maris, 2015 da misalign }arfe 10:00 na safe a babbar harabar gudanar da manyan taruka da bukukuwa na kwalejin.
xlxiii Taron Dangin Shugabanni da Mabiya ga Ceto Shugabanci: (A Kwatanta Gaskiya Ana Cin Riba). Takardar da aka gabatar a }ar}ashin (JNI) (MSS) (FOMWAN) Arabic Board a ranar lahadi 14-6-2015 a gidan Talabijin na Jihar Kabi.
xlxiv Ba Ta Mutu Ba Ta |algace: (Tazarar Bita-Da-{ullin Kafofin Ya]a Labarai na Waje da Kafofin Sada Zumunta na Zamani). Takardar da aka gabatar a taron Wayar da Kai da {ungiyar Dandalin Siyasar Kabi ta shirya ranar asabar 26-9-2015 a masaukin Shugaban {asa Birnin Kabi.

xlv Labarin Zuciya a Tambayi Fuska: Sa}on Dariya ga Sasanta Tsaro a Farfajiyar Karatun Hausa. Takardar da aka gabatar a Bukukuwan Makon Hausa na shekarar 2015 na Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Katsina ranar Litinin 15 ga watan Yunin shekarar 2015 a babban ]akin taro na Jami’ar.


xlvi Ga Na Gaba Ake Gane Zurfin Ruwa. Takardar da aka gabatar a bukin walimar Farfesa Suleiman Idris da Dr. Yahaya Idris a ranar 18-12-2016 a Maimuna Millenium Park Ha]eja da }arfe 10:30 na safe a }arshin jagorancin Uban taro Mai Martaba Sarkin Ha]eja Alhaji Dr Adamu Abubakar Maje CON Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Jigawa, Chancellor Federal University, Uyo Akwa- Ibom.

xlvii Wa}a Kogin Hikima, Iyo Cikinka sai Gogaggi. Takardar da aka gabatar a “Ranar Mawa}a” a Dutse, Jihar Jigawa 2016.

xlviii Ha]in Kai a Al’adance da Addinance. Presented at the Reception of Malam Faruk Lawal at {an}ara on his appointment as a Special Adviser on Finance and Banking Matters to the Government of Katsina State on 9th April, 2016 at {an}ara Local Government Hall, Katsina State.

xlix Wane Ne Farfesa a Farfesance? Hannunka Mai Sanda ga Magabata, Hayya! Ga Mabu}ata, Kashedi ga ‘Yan Kallo. Takardar da aka gabatar a bukin walimar Farfesa Magaji Tsoho Yakawada a ranar 1 ga Janairu, 2017 a garin Yakawada {aramar Hukumar Mulki ta Giwa, Jihar Kaduna.

xlx {arya Fure Take Ba Ta ‘Ya’ya: Munin {arya ga Ta~ar~arewar Tarbiyya da Ci Gaba. Presented at the Forum of Nigerian Journalist and Artist, Zamfara State Chapter, at the Nigerian Television Authority, Gusau, 15th March, 2017.

xlxi Sarautar Sarkin Fada a Masarautar Kabi. A special research paper submitted to the Argungu Emirate Council for the Turbaning of New Sarkin Fadan Kabi, 2017.

xlxii Gaba Kallo Baya da Mamaki: Fashin Ba}in Matsalolin {asarmu da Tunkararsu a Bahaushen Tunani. Presented at the Reception of Dr. Sani Aliyu Soba of Federal College of Education (Technical) Gusau, for the successful completion of the Degree of Doctor of Philosophy (PhD) in Hausa Studies, Usmanu [anfodiyo University, Sokoto, held at Zaria, 24th December, 2017.

X1xiii Muhimmancin Aikin Agaji A {asa: Takardar da Aka Gabatar a Taron Horaswa na ‘yan agaji na }ar}ashin Jama’atu Izaalatil Bid’ati Wa I}amatis Sunnah, a matsayin ba}o mai jawabi, Abuja, ranar 29 ga Afirilu, 2018.

xixivi Kunya Ginshi}in Tsaron {asa da Bun}asarta: Takardar da aka gabatar a taron da [alibai ‘Yan Asalin Zamfara suka Gudanar a ]akin taro na Ma’aikatar Jibirin Bala Yakubu ( J.B Secreteriat). Gusau, Jihar Zamfara. A ranar 17 ga Yuni, 2018.

22. RESEARCH PROJECTS AND CONFERENCES ORGANIZED

i Ruwan Bagaja Project: Eight Decades of a Hausa Master Piece in Prose.

(1933-2013) under the ampecies of UMYUK and Department of African

Studies, University of Cairo, Egypt. Titled: HUMANITIES IN THE SUB-

SAHARAN WORLD with contributions of 51 Senior Scholars in the African

Studies, Published by TETFUND TRUST FUND, 2013.

ii The Deterioration of Hausa Culture, jointly organized by Katsina State History and Culture Bureau and Umaru Musa Yar’adua University, Katsina, June 2013 with more than 100 participants, 77 selected papers were published.

23. COMMUNITY SERVICES

i. Radio Talk, Rima Radio Sokoto, Filin Da]in Zuciya, Each Saturday 1996 to 2002.

ii. Television Programme, NTA. Sokoto, Hanjin Jimina, 1999 to 2003.

iii. Television Programme, STV. Sokoto, Tumbin Giwa, 2001 to 2006.

iv. Chairman Hausa Writers Association, Kebbi State, 1998 to date.

v. Chairman, Arkilla Muslim Community 1994 to 1998.

vi. Speaker, Association of Traditional Healers, Sokoto State, 1997 to date.


  1. Member Committee of Re-organisation Cultural Activities in Sokoto State, 1999 to 2004.

  2. Member Security Committee, Bunza Local Government Council 1995 to 1998.

  3. International Radio Programmes (Discussion programmes on Hausa Culture and Literature), BBC, VOA, RFI France and Radio Amfani Niger Republic. News Papers (Gaskiya, Aminiya).

  4. Translation of Some Documents From UNESCO, TSHIP, WHO & WRAPA.


24 COUNTRIES VISITED

Saudi Arabia, United Kingdom, India, Egypt, Sudan, Ethiopia, Niger & Benin.



25. HOBBIES

i. Research

ii. Travelling
REFEREES

Professor Magaji Garba

Vice-Chancellor

Federal University, Gusau.

.

Professor Abdul}adir [angambo



Department of Nigerian Languages,

Bayero University, Kano.


Professor Abdullahi Bayero Yahya

Department of Nigerian Languages,

Usmanu [anfodiyo University, Sokoto.
Email Address:-

mabunza@yahoo.com



phone: 0803 431 6508 Signature



Yüklə 340,74 Kb.

Dostları ilə paylaş:
1   2   3   4




Verilənlər bazası müəlliflik hüququ ilə müdafiə olunur ©muhaz.org 2024
rəhbərliyinə müraciət

gir | qeydiyyatdan keç
    Ana səhifə


yükləyin