17(b). TRANSLATIONS OF ACADEMIC WORKS INTO HAUSA
-
Hakikanin Kamannun Sallar Manzo (SAW) by Shaikh Bin Baz, Published by Department of Da’awah, Islamic University of Madina, (From Arabic to Hausa) 1996 (29 pages).
-
Sallar Idi by Shaikh Uthaimin, Published by Islamic University of Madina, (From Arabic to Hausa) 1996 (28 pages).
-
Jana’iza Cikin Musulunci, by Ali Harakan, Published by Muslim world League, 1994 (22 pages).
-
Siffar Alwalar Annabi (SAW), Published by Maktabatis Sunnah, Saudi Arabia, 1993 (44 pages).
-
Daular Sakkwato, Being a Translation of ‘Sokoto Caliphate’ by M. Last, the first Ph.D History thesis presented in Nigeria (U.C.I) Ibadan.
17(c). NEWS PAPERS, MAGAZINE AND OTHER PUBLICATIONS
i. Wa}ar Ta’aziyar Farfesa Ibrahim Yaro Yahaya, in Jaridar Gaskiya, 1995.
ii Munin Cin Hanci da Rashawa, in Mujahida Magazine, 1996.
iii Na Kanta ba ku da Raggo, in Zaruma Magazine, Published by Council for art and Culture, Sokoto, 1997.
iv Ta}aitaccen Tarihin {asar Kabi, in Zaruma Magazine, Published by Council for Arts and Culture, Sokoto, 1997.
18. UNPUBLISHED BOOKS/ RESEARCH
i. Traditional Concept and Theories of Mental Illness (unpublished book) research presented to R & P.C. U.D.U.S. Jan. 1992 (145 pages).
ii. Soja ga Fa]a ga Wa}a, (unpublished book) Nov. 1992 (55 pages)
19. TRANSLATION OF PUBLISHED WORK BUT NOT PUBLISHED
-
Nau’o’in Jinin Al’adar Mata by Uthaimin Published by Department of Da’awah University of Madina, S.A. 1996 (40 pages ).
-
Poetry Life and Openion of Sa’ad Zungur by Prof. Dandatti Abdulkadir, published by NNPC. 1983 (65 pages) .
-
Bustanid Du’a’u by Shaikh Usman Bn. Fodiyo Published by Commercial press. (N.d) (20 pages).
20. RESEARCH PAPERS
-
Gudunmuwar Al’ada ga Ha~~akar Addini. A research paper, 1995.
-
The Relevance of Ilmi-Hisab in Tsibbu Healing, 1997.
-
Ibrahim Yaro Yahaya a Mizanin Hisabi. An articles submitted to Department of Nigerian Languages B.U.K for the Forth Coming Book in honour of Late Prof. Ibrahim Yaro Yahaya and Late Prof. Galadanci. 1998.
-
Tana {asa Tana Dabo: (Gwagwarmayar APP da PDP, 2003 a Sakkwato a Mahangar Malaman Hisabi). Usmanu [anfodiyo University, Sokoto. 2002.
21. RESEARCH PAPERS DELIVERED AT ACADEMIC FORUM (SEMINARS,
CONFERENCES, WORKSHOPS ETC)
21(a) DEPARTMENTAL SEMINAR
-
Salon Sarrafa Ayoyin Al}ur’ani da Hukunce-Hukuncensu a Rubutattun Wa}o}in Hausa, paper presented at Departmental seminar, Dept. of Nigerian Languages UNISOK 1987.
-
Rawar da marubuta wa}o}in Hausa na }arni na Ashirin suka taka wajen rusa miyagun ]abi’u da tabbatar kyakkyawar tarbiya ga al’ummar }arni na Ashirin, paper presented at Annual Hausa Week By Department of Nigerian Languages, Usmanu Danfodiyo University, Sokoto, 13th June 1990.
-
Sharhin Ciki da Wajen Littafin Ruwan Bagaja, Paper Presented at Annual Hausa Week Department of Nigerian Languages, Usmanu Danfodiyo University, Sokoto, 1991.
-
Damfara da 419 a Bahaushiyar Al’ada. Paper Presented at Departmental Seminar. Centre for Hausa Studies, U.D.U. Sokoto, 1994.
-
Makashin Maza, Maza ka Kashe shi Paper Presented at Departmental seminar, Centre for Islamic studies, U.D.U. Sokoto 1995.
-
Ciwon Kai a Bahaushiyar Al’ada. Paper Presented at Departmental Seminar, Dept. of Nig. Langs. B.U.K. 1995.
-
Siddabarun {u}uwa da Birkita Kwanci. Paper Presented at Post-graduate Seminar Department of Nigerian Languages, U.D.U.S August 1998.
-
Matsayin “Kai” da {imarsa a Idon Bahaushe. Paper Presented at Departmental Seminar, Department of Nigerian languages, U.D.U. Sokoto, March, 1998.
-
Malam Ko Wani Dodo? (Siddabarun shiga da fitan mara cikin wa}ar Malam Babba na {ofar Gabas) ta Alhaji Muhammadu Shata Katsina, Paper Given at Departmental Seminar department of Nigerian Languages U.D.U. Sokoto, 1998.
-
Sharhin Jigo da Salon Littafin Kowa ya Kwana lafiya shi ya so. Paper given at Post-graduate Seminar Series, Dept. of Nigerian Languages, B.U.K. 1998.
-
Kashin Ba}i Sai Taro. (Riwayar Bakandamiyar Gambo a Zaren Tunanin Manazarta Al’ada), Tarardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani a Sashen koyar da Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usman [anfodiyo, Sakkwato, 2003.
-
Maha]in Magungunan Gargajiya, Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara Wa Juna Sani, Na Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato Yuli, 2004.
-
ARASHI SHI GOGI BAKAUYE: (Nazarin karin maganan arashi da ke jikin motoci) Takardar da Aka Gabatar a Taron }ara wa Juna Sani Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Mayu, 2005.
-
Asirran Sata a Riwayar Gambo. Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Mayu, 2008.
-
An Shiga Lafiya An Fita Lafiya: (Bitar Tubar Alhaji Muhammadu Gambo Fagada Mai Wa}ar |arayi a Ma’aunin Manazarta Al’ada). Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na musamman da Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Usmanu [anfodiyo, Sakkwato ta Shirya Domin Girmama Mataimakin Shugaban Jami’ar Usmanu [anfodiyo mai Barin Gado Farfesa Tijjani Muhammadu Bande OFR, 28 ga Febrairu, 2009.
-
Ciwon Sata a Al’adar Bahaushe: Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Umaru Musa’Yar’adua, Katsina, ranar Alhamis 20 ga Janairu, 2010 a Babban [akin Taro na Tsangayar Fasaha, da {arfe 10:00 am (na safe).
-
Gemu! Ba Gizo Ba, Ba Suma Ba, Wane Gashin Banza? (Laluben Makomar Gemu ga Barazanar Zamani a Al’adace Jiya da Yau). Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Alhamis, 01/04/2010.
-
Kura a Ma’aunin Adabin Hausa: Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Umaru Musa ’Yar’adua, Katsina, Ranar Alhamis 19/05/2011 da }arfe 10:00 am (na safe) a Babban [akin Taro na Tsangayar Fasahar [an Adam, {ar}ashin Jagorancin shugaban Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Umaru Musa ’Yar’adua, Katsina, Dr. Atiku Ahmad Dunfawa.
-
Ingaza Mai kantu Ruwa (Imkar): (Salon hashin wutar }ona maza): Takardar da Aka Gabatar a taron }ara wa juna sani Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Umaru Musa ’Yar’adua, Katsina, a Bukin Na]e Wundin Karatun Zango na [aya, Ranar Alhamis 24-06-2010 a Babban [akin Taro na Tsangayar Fasaha ta Jami’ar.
-
Dariya A Bahaushen Ma’auni: Takardar da Aka Gabatar a taron }ara wa juna sani Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Umaru Musa ’Yar’adua, Katsina, a Bukin Na]e Wundin Karatun Zango na [aya, Ranar Alhamis 24-11-2010 a Babban [akin Taro na Tsangayar Fasaha ta Jami’ar.
-
Hausa A Faifan Nazari: Ana Barin Na Zaune Domin Na Tsaye. Takardar aka gabatar a Sashen Koyar da Harsuna Nijeriya Jami’ar Umaru Musa ‘Yar’aduwa, Katsina domin maraba da sababbin xaliban Sashen Hausa a qarqashin jagorancin Shugaban Sashe Farfesa Sabir Salama ranar Alhamis 1 ga Maris, 2012 a babban xakin taro na Tsangayar Fasaha da Zamantakewa, Jami’ar Umaru Musa ‘Yar’aduwa qarfe goma na safe.
-
Lalurar Ki]a a Bakin Maka]a: Hasashen [aliban Al’ada ga Makomar Wa}o}in Baka. Takardar da aka gabatar a Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu [anfodiyo Sakkwato, Larba 25 ga Afrilu, 2012, a babban ]akin taro na Tsangaya, }ar}ashin Shugabancin Shugaban Sashe Farfesa S.A. Yakasai.
-
Kuka A Faifan Nazari: Laluben Diddigin Bahaushen Kuka Da {unshiyar Lafazinsa. Takarda da aka gabatar a Sashen Koyar da Harsuna Nijeriya Jami’ar Umaru Musa ‘Yar’aduwa, Katsina, ranar Laraba 6 ga watan Maris, 2013, }ar}ashin jagorancin Farfesa Sabr Salama, da }arfe 10 na safe, a dandalin taron Tsangayar Fasaha.
-
Wauta a Tunanin Bahaushe. Takardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani na Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Umaru Musa ‘Yar’adua, Katsina-Nijeriya a Tsangayar Fasaha ranar Laraba, 18/06/2014.
-
Sinadarin Tsoro: Rassansa da Turakunsa a Tunanin Bahaushe. Takardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani na zangon karatu na ]aya a Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Umaru Musa ‘Yar’adua, Katsina-Nijeriya ranar Laraba 25/06/2014 a ]akin taro na Tsangayar Fasaha da misalin }arfe goma na safe.
-
Katsina: (Rumfar Hausa, Gamji Matattarar Tsuntsaye) Takardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani na maraba da [aliban Hausa sababbi na shekarar 2014 a Sashen Hausa na Jami’ar Umaru Musa ‘Yar’adua, Katsina a babban ]akin taro na Tsangayar Fasaha na Jami’ar, ranar Alhamis 14/08/2014 da }arfe goma na safe (10:00am).
xxvii Gaskiya: A Tunanin Bahaushen Karin Magana. Takardar da aka gabatar a taron }ara wa juna sani na Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu
[anfodiyo, Sakkwato a }ar}ashin kulawar Dr Umar Aliyu Bunza a ranar
Alhamis 9 ga Satumba, 2015.
xxviii A Ji Bahaushe, a Ga Bahaushe, a San Bahaushe Ya Yi Bahaushe. Takardar da aka gabatar a taron karrama Dr Ibrahim Abdullahi Sarkin Sudan a matsayin Reader a Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu [anfodiyo Sakkwato, 2015.
xxix Raaki a Tunanin Bahaushe. Takardar da aka gabatar a Sashen Nazarin Harsuna da Al’adu, Jami’ar Tarayya ta Gusau a ranar 14 ga Fabrairu, 2017.
xxx Harshenka ‘Yancinka, Na}altar Sa Makaminka, Fahimtar Sa Basirarka. Paper presented at the Department of Nigerian Languages and Linguistics, Kaduna State University, Kaduna, February, 2017.
xxxi Nahawun Magana: Jere}en Biyan Diddigin Ma’anar Magana da Rabe-rabenta a Bahaushen Tunani. Presented at the School of Languages, Hausa Department, Adamu Augie College of Education, Argungu, 28th March, 2017.
xxxii Hausa Culture and Islam: A Letter to Hausa Muslim Youth Today and those Yet Unborn. Presented at the Department of Islamic Studies, College of Education Maru, August, 2017.
xxxiii Karatun Hausa a Farfajiyar Karatun Boko. Paper presented at the School of Languages, Department of Hausa, Federal College of Education Kontagora, 27th June, 2017.
xxxiv Ba a Yi Komai ba an Raki Ba}o ya Dawo: Bahaushen Tunani kan MakomarIlmin Boko Bayan Shekara 57 na Samun ‘Yancin Kai. Presented at Hausa Department, Shehu Shagari College of Education, Sokoto, 12th October, 2017.
xxxii Mathematical Heritage in Hausa Number System: A Proposal for Teaching Mathematics using Nigerian Languages. Federal University Gusau Seminar Series organized by University Research Centre, 17th January, 2018.
21(b) FACULTY SEMINARS
-
Gaskiya Ina laifinki? (Tsokaci Diddigin Musabbabin Ta~ar~arewar Tattalin Arzikin Nijeriya Cikin Wa}ar Gaskiya Mugunyar Magana Muhammadu Sambo Wali Basakkwace). Paper Presented at Annual Seminar Centre for Islamic Studies, U.D.U.S., 1997.
-
Na}alin Diddigin Jirwayin Rayuwar Naramba]a, Cikin Falsafar Luguden Kalmomin Wa}o}insa. Paper Presented at Faculty Seminar, F.A.I.S. Usmanu Danfodiyo University, Sokoto, May, 1998
-
Ba Ba}o Ruwa ka sha Labari (Kimar Ba}o da Ba}unci a Al’adar Bahaushe). Paper Presented at Faculty Seminar Series, Faculty of Arts and Islamic Studies, U.D.U. Sokoto, 1999.
-
Ba}i Sai da Wasali (Wa}ar Sata Ta Muhammadu Gambo A Idon Manazarta Al’ada) Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani da Tsangayar Fasaha da Nazarin Addinin Musulunci ta Shirya a Agusta, 04.
-
Fasahar Fassara: (Yadda Take da Yadda ake Tafiyar da Ita). Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Musamman a kan Fassara da Cibiyar Nazarin Addinin Musulunci, Jami’ar Usmanu [anfodiyo,ta {addamar ranar Larba 21st ga Fabrairu, 2008, a Mazaunin Cikin Gari, da }arfe 4:00 na Yamma.
-
University Examinations: (Conduct, Marking and Processing the Result). Being a Paper Presented at the Faculty of Arts and Islamic Studies Seminar series, Held on Wednesday 23rd July 2010, at ETF Lecture hall, by 10:00 am.
-
Rashin Sani Ya Fi Dare Duhu: Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Umaru Musa ’Yar’adua, Katsina, ranar Alhamis 14/04/2011 da }arfe 10:00 am (na safe) a Babban [akin Taro na Tsangayar Fasahar [an Adam, {ar}ashin Jagorancin Shugaban Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Umaru Musa ’Yar’adua, Katsina, Dr. Atiku Ahmad Dunfawa.
-
Sakkwato Ce Tushen “Hausa” In Ji Naramba]a: (Laluben Gudunmuwar Mawa}a a Kan Asalin Bahaushe da Harshensa): Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani a Babban [akin Taro na Tsangayar Fasahar [an Adam, {ar}ashin Jagorancin Shugaban Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Umaru Musa ’Yar’adua, Katsina, Dr. Atiku Ahmad Dunfawa, Ranar Alhamis 05/05/2011 da }arfe 10:00 am (na safe).
-
Usama Bn Laden: Gwarzo ko ]an Ya}i? (Laluben Ma’aunin Gwarzo a Hangen Maka]an Hausa). Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Tsangayar Fasaha da Nazarin Addinin Musulunci, Jami’ar Usmanu [anfodiyo, 22nd ga watan Juli, 2011.
-
A Guide Towards Successful Matriculation Examination: Teachers and Students Responsibilities. Being a Paper Presented at Sokoto Polytechnic, Department of Basic and Prelimenary Studies, Matriculation Programme Unit on the 7th of July, 2008.
-
Huce Haushin Rashi A Kan Mai Samu: Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Tsangayar Fasaha da Nazarin Addinin Musulunci, Jami’ar Usmanu [anfodiyo, 27 Nuwamba 2012.
xii Gudu A Bahaushen Tunani: Takardar da aka gabatar a taron qara wa juna sani a Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Xanfodiyo, Sakkwato ranar Laraba 12 ga watan Dismba, 2012, a xakin taro na mazaunin cikin gari na Jami’ar Usmanu Xanfodiyo, Sakkwato.
xiii Mathematical Heritage In Hausa Number System: (A Proposal for Teaching Mathematics using Nigerian Languages). Being a paper presented at the University Seminar Series, organized by the University Research Center, Federal University Gusau, on 17th January 2018, under the distinguished Chairmanship of Professor Magaji Garba, the Vice Chancellor, Federal University Gusau, at the ICT Twin Theatre 1, 11:00am.
21(c) NATIONAL CONFERENCE
-
Wasannin Barkwanci Magana]isun Zama Lafiya da Ha]in kan Al’umma Paper Given at National Hausa Week in Conjection with National Council for Arts and Culture, Abuja, Daura, 1995.
-
Kukan Kurciya. A Paper Presented at Memorial Lecture in Honour of Prof. Ibrahim Yaro Yahaya, Centre for Studies of Nigerian languages, Bayero University, Kano 6/7/97.
-
Nazarin Al’adun da ke cikin Kaset – Kaset na Hausa da Littattafan Zamani. Mu}alar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani mai Taken: Sabon Salon Tafiyar Adabin Hausa A Kan Kaset – Kaset Na Hausa Da Littattafan Zamani. (1980 – 2002) a {ar}ashin Cibiyar Nazarin Hausa Jami’ar Usman [anfodiyo, Sakkwato, 2002.
-
Hausa Medicine Under The Microscope Of Shehu Usman [anfodiyo, Paper Presented At National Conference On Making The 200 Years Of Usman [anfodiyo Jihad In Kano, Organized By Kano State Histoty Bureau And Cuture,July, 2004.
-
The Arithmetic of Seven In Hausa Numerology, Paper Presented at National Conference of Mathematical Association of Nigeria (MAN) at Usmanu [anfodiyo University, Sokoto 31st August, 2004.
-
Magana da Iskoki Ta Bakin Dokinsu. Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara Wa Juna Sani na Shida Kan Harshe da Al’ada da Adabi da Al’adun Hausawa, Wanda Cibiyar Nazarin Harsunan Nigeria Jami’ar Bayero Kano Suka Shirya a Ranakun 13 zuwa 15 ga Disamba, 2004.
-
Ilimin Tsibbu A {asar Hausa Jiya Da Yau. Takardar Da Aka Gabatar A Taron {ara wa Juna Sani na Musamman Wanda Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya Jami’ar Bayero Kano Suka Shirya a Ranar 7 Ga Watan Yuni, 2004.
-
Gwagwarmayar Malam Maikaturu da Malaman {asar Hausa (Darasi Ga Na Yau, {alubale Ga Na Gobe).Takardar Da Aka Gabatar A Taron {ara Wa Juna Sani Kan Bukukuwan Shekara 200 Da Kafa Daular Sakkwato Wadda Aka Gabatar a Makarantar Hardar Al{ur’ani Da Ilmuka Ta Attahiru [alhatu Bafarawa, Sakkwato Daga 23-25 ga Watan Yuni, 2004.
-
BORU{IYYA (Tazarar Bori da Ru}iyya a Idon Manazarta) Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Musamman Kan BORI da RU{IYYA Wanda Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya Jami’ar Bayero Kano Suka Shirya A Ranar 19 Ga Watan Maris, 2005.
-
The Role of Hausa Provers in Conflict and Crisis Management. Being a Paper Presented at the First National Conference on Promoting Sustainable Peace Through Teacher Education Programes,Organized by School of Education, Federal College of Education (T) Gusau, From 28 to 30 June, 2005, at Rabi Aliyu Hall, Federal College of Education Gusau.
-
GUEST AND HOST, FRIENDS OR FOES? (An Alternative Frame Work of Peace Education in Settler-indigene Conflict in the Teachings of Hausa Folklore) Being a Paper Presented at National Conference on Peace Education and the Challenges of Nigerian Nationhood, Organized by Niger State College of Education, Minna, in Engr. Abdulkadir A, Kure Lecture Theatre Complex from 22-26 June 2005.
-
Laughter And The Global Agenda Of Peace: (Some Preliminary Studies In Hausa Culture). Being a Paper Presented at National Conference Organized by Association for promoting Nigerian Languages and Culture (APNILAC) 10-24 November, 2005 Owerri Theme: Language Culture and Globalization.
-
Relevance Of Age In Sustainable Democracy (A Lesson from Hausa Orature and Culture) A Lead Paper Presented at First National Conference on Language as a Tool for Global Integration and Sustainable Democracy, Organized by the School of Lamguages, Federal College of Education, Kwantagora, Wednesday 7 June, 2006,
-
Cultural Shortcomings In Hausa Popular Proverbs: Being a Paper Presented at Proverbs Conference in Nigeria, theme: Contemporary Perspectives On African Proverbs Organised by Obafemi Awolowo University, Ille-Ife, Osun State Nigeria, From 1st to 5th August, 2006.
-
Developing Science And Technology Through The Use Of Indigenous Lannguages For Sustainable Development Of Nigeria: Being a Lead Paper Presented at First National Conference Organized by the School of Languages, Niger State College of Education, Minna, at Eng. Abdulkadir Kure Twin Lecture Theater Comlex, Niger State College of Education, Minna. April, 2006.
-
Hannu Ya Iya Jiki Ya Saba: (Gudunmuwar farfesa Denis Murray Last Jiya da Yau). Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Tarayya, Wanda Cibiyar Nazarin Hausa ta Jami’ar Usmanu [anfodiyo, Sakkwato, ta shirya, Wanda Aka Gudanar Daga 7 zuwa 9 ga Fabrairu, 2007, a Mazaunin Jami’ar na Cikin Gari.
-
Humanities In Northern Nigeria Today: Problems and Prospects. Being a Paper Presented at the Meeting of American Council of Learned Scholars Held at Faculty of Arts and Islamic Studies, Bayero University, Kano, Monday, 30th June, 2008. Munbay House, Kano.
-
Kundi Book Legacy: (Its Value and Preservation in Pre-colonial Hausa). Being a Paper Presented at Stakeholders Furum on National Policy for Heritage Preservation in Collaboration with the Federal Ministry of Tourism Culture and National Orientation office of the Honourable Minister, Federal Secreteriat, Phase II Abuja Slated for October 27-29, 2008, at Sheraton Hotel Abuja.
-
Maita a {asar Hausa Jiya da Yau: Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Musamman a Cibiyar Harsunan Nijeriya Jami’ar Bayero, Kano, Ranar Asabar, 13 ga Yuni, 2009 da }arfe 9: am na Safe a Babban [akin Taro na Jami’ar Bayero, Kano.
-
Me ya Ha]a Layya da Arafa a Shari’ance? Takardar da Aka Gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na {asa na Jama’atu Izalatil Bidi’ati Wa i}amatus Sunnah (J.I.B.W.I.S) ta {asa a Garin Bauchi, ranar Asabar 9th ga Mayu, 2009, da }arfe 9:00 na safe.
-
Gurbin Sarkin Musulmi a Ganin Watan Azumi: Takardar da aka gabatar a taron }asa-da-}asa mai take: “Ganin Wata da ha]in Kan Musulman Nijeriya: Tafarkin Ci Gaba”, }ar}ashin kulawar Jami’ar Usmanu [anfodiyo, Sakkwato, Gwannatin Jihar Sakkwato, Majalisar Sarkin Musulmi da Jama’atu Nasril Islam, Nijeriya ranar 6-7 ga watan Yuli, 2012 a babban masallacin Abuja.
-
The Place of the Sultan In Determining the Sighting of the Moon: Being an abridged version of the Hausa text “Gurbin Sarkin Musulmi a Ganin Watan Azumi” presented at the National Conference on Moon Sighting in Nigeria- The Way Forward, Organized by Usmanu [anfodiyo University, Sokoto, Jama’atul Nasril Islam and Sokoto State Government. At the National Mosque Complex, Abuja on 16th – 19th Sha’aban, 1433A.H (6th – 9th July, 2012).
-
Makamin Dimokra]iyya A Falsafar Al’ada. Takardar da aka gabatar a matsayin JAGORA ga takardun Al’ada a taron qara wa juna sani na qasa na farko a kan Harshe da Adabi da Al’adun Hausawa a Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano, daga ranar Litinin 14 Janairu zuwa Laraba 16, 2013.
-
A Glance At Aspects of Intellectual Discourses in Hausa Folktales: Being a paper presented at the 11th NFS Congress, for a National Conference on the Folktale in honour of Dr. Bukar Usman, oon held at Centre for the Studies of Nigerian Languages, Bayero University, Kano April 2nd – 4th, 2014 Theme: Dynamism in the Folktale in the past, present and future.
-
Mene ne Bori? Fashin Ba}in Ma’anarsa Cikin Taskar Harshe, Adabi da Al’ada. Takardar da aka gabatar a taro na musamman da Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya da Mutuntar ]an Adam (CSNLF) Jami’ar Bayero Kano ta shirya mai take: Bori Addini ko Al’ada, ranar Talata 16 ga Yulin 2015 a harabar cibiyar mazaunin dindindin.
xxvi Hyperbolic Adornment: The Appex of Stylistic Pyramid in Hausa Oral Songs. Being a lead paper presented at the 3rd Annual Conference and 12th NFS Congress orgnized by Nigerian Folkloric Society, Centre for Research in Nigerian Languages and Folklore, Bayero University, Kano, with the theme Oral Poetry in Nigeria: Prospects and Challenges in the 21st Century, Monday October 26th-27th, 2015 at Musa Abdullahi Auditorium, Bayero University, Kano.
xxvii Grammatical Rift and Cultural Lacuna: Constrains on Hausa-English and English-Hausa Translation. A paper presented at National Conference organised by Centre for Research in Nigerian Languages and Folklore, Bayero University, Kano in collaboration with the Nigerian Institutes for Translators and Interpretors (NITTI) on the Theme: Translation and Development in Nigeria on 20th-21st October, 2015.
xxviii Tsakanin Kabi da Sakkwato Kar Ta San Kar Aljani ya Taka Wuta: Daular Kabi a Ma’aunin Bakandamiyar Buda Dantanoma. Paper presented at National Conference, themed: History, People, Religion and Culture of Kebbi Kingdom Since 1515, 10th-12th July, 2017, organized by Faculty of Arts and Islamic Studies, Usmanu Danfodiyo University, Sakkwato.
xxix {unar Ba}in Wake: Abin da ya Koro |era ya Fa]a Wuta ya fi Wutan Zafi. Paper presented at National Conference organized by Faculty of Arts and Islamic Studies, Usmanu Danfodiyo University, Sakkwato.
xxx Folklore And Economic Security In Nigeria: (Alhaji Gambo Fagada a Radical Whistle Blower in Financial Crimes and Economic Genocide Matters). Being a lead paper presented at the 13th Annual Conference of the Nigerian Folklore Society, held at Bayero University, Kano, from Monday 30th April – Tuesday 1st May, 2018 with the theme “Folklore and Folk Life in Nigeria: Prospects and Challenges in the 21st Century”
Dostları ilə paylaş: |